iqna

IQNA

Tehran (IQNA) a yayin bude taron kasa da kasa na makon hadin kan musulmi a birnin Tehran na kasar Iran a yau an kaddamar da littafin Mausu'a na marigayi Ayatollah Taskhiri.
Lambar Labari: 3486448    Ranar Watsawa : 2021/10/19